Jump to content

Wq/ha/Viswanathan Anand

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Viswanathan Anand

Viswanathan Anand (an Haife shi Disamba 11, 1969), wanda aka fi sani da "Vishy", Babban Jagoran Chess na Indiya ne kuma tsohon Zakaran Chess na Duniya. Anand shine dan kasar Indiya na farko da ya taba lashe gasar FIDE World Chess Championship a shekarar 2000 kuma tun daga lokacin ya lashe wannan gasar a shekarun 2007, 2008, 2010 da 2012. Ya ci gaba da zama zakaran duniya ba tare da jayayya ba daga 2007 zuwa 2013. Anand ya kasance Gwarzon FIDE World Rapid Chess Champion. a cikin 2003, kuma ana ɗaukarsa a matsayin ɗan wasa mafi ƙarfi cikin sauri a zamaninsa. A gasar chess ta duniya 2013 ya sha kashi a hannun abokin hamayyarsa Magnus Carlsen. Shi, gaba ɗaya, babban ɗan wasan dara ne.

Zantuka

[edit | edit source]

Kasancewa zakaran duniya ba tare da jayayya ba shine annashuwa. Mun kafa taken chess bai ɗaya, Ni ne cikakken zakaran duniya. Magana daga Manyan Indiyawan 60. Dhirubhai Ambani Cibiyar Watsa Labarai da Fasahar Sadarwa.

  • Na zama zakaran duniya a wasan chess.
  • Yana dan shekara shidda wani ya tambaye me yake son zama a rayuwar sa.
  • lokacin da na fara zuwa Moscow a shikarar 1980s, An tozarta ni.
  • Yadda aka wurga da dubaru wasa.
  • a wasan da ya buga da alexeey dreev da akayi a Chennai a 1991.

Shafi na 296

  • .....2000, da nayi rashin nasara,Alexei_Shirov a gasar chess na duniya Teheran ta zamo na farko a India taci kasar.
  • shafi na 292-293
  • tin a shekarar 1990s fasaha ta dauke hankalin masu.
  • Shafi na 292-293
  • ina nuna dan india ne ni a cikin wasa, ina daukan rashin nasara a kaddara da sa ran gobe zatai kyau, ana min dan wasa me hikima.
  • shafi na 292-93
  • na koya wasan sauri ba tare da la’akari da wasan kowa ba.
  • bayan ya fara buga 'blitz' ( wani tsari na chess) a farkon shekaru.
  • shafi na 292-93
  • Ina da abinda ainihin dan indiya ke dashi a halakar shi da ubangiji.......... a mascow kafin tarihin zaharan duniya a watan mayu 2012, se na dawo kan hanya. Dan na tsaya a daidai.
  • shafi na 292-293
  • A matsayina na yaro, wani zubin yan Russia na korana, har kira na suke " dan wasa coffeehouse"
  • shafi na 292
  • lokacin dana fara,ba'a buga chess sosai a india....amma akwai makarantun koyarda wasan chess kullum.
  • shafi na 292
  • Ina da burin naga ko wace makaranta a india ana buga chess.
  • shafi na 295